Hausa NewsKannywoodNews

Sabuwar wakar kahutu rarara katin zabe na

Sabuwar wakar mawakan Hausa me taken katin zabe na Wanda manyan mawakan Hausa suka hadu sukayi shi.

Mawakan sun hada da kamar dauda kahutu rarara, Alan Waka, Umar m sharif, babban cinedu, nura m inuwa, Ibrahim, da sauran manyan mawakan Hausa musamman na siyasa.

Ga audio na wakar Nan ???????? a kasa don kuji tabbas tayi dadi da kalamai don Samar da mafita akan zabe me zuwa ????????

Wan Nan wakar sun shirya ta don samun hadin Kai na talakawa suje su amso katin zaben su don dashi ne kawai zasu iya zaban shugaban daya kamata a zabe me zuwa.

Wakar bawai anti ma wani Dan siyasa bane anti ta ne kawai da Samar da mafita akan matsalolin da talaka yake ciki musamman a arewa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page