Hausa NewsNews

Zuciyarsa ta buga bayan ya Gano ‘ya’yan shi ba yaranshi bane

Wani magidanci ya yanke jiki ya Fadi Wanda har Saida ya samu bugun zuciya bayan ya Gano ‘ya’yan shi ba shine ubansu ba.

Hakan ya samo asali ne bayan matar sa ta fada mishi cikin fushi yaranka guda biyu duka ba kaine ubansu ba.

Dalilin faruwan Hakan wani rigima ne ya faru tsakanin mata da mijin Wanda yasa matar ta zuciya ta fada ma mijin kai Nan har na miji ne Wanda ko haihuwa baka iyayi.

Daga Nan ne ta fara fada mishi cewa Kai bana miji bane don ko karfin haihuwa baka dashi don haka ka sani wan Nan yaran namu guda biyu ba kaine ubansu ba .

Daga Jin haka wan Nan magidanci ya yanke jiki ya Fadi Wanda Yana kwance a asibiti, ita Kuma ta kwashe duka kudin shi na gida Dana banki ta dauka yaran suka gudu.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page