Kotu ta yanke ma Mubarak TikTok hukunci akan zagin ganduje
Wata kotu da take jihar Kano ta yanke ma Mubarak TikTok tare da Maja bakin sa hukuncin share kotu kulum har na tsahon wata Daya da Taran naira dubu goma 10000 ko Wani Daya daga cikin su da bulaka ashirin a gaban mutane, da Kuma dole suyi video suba me girma gwamna ganduje hakuri akan zaginsa da sukayi.
Ga video Nan ???????? a kasa don ku gani Kuma kuji da Kunin ku ????????
Kamar inda kowa ya sani a satin Daya gabata ne muka kawo muku labarin Mubarak TikTok tare da Maja bakin sa sunyi Wani video a TikTok Wanda suka zagi me girma gwamna ganduje tare da matar sa.
Wanda Hakan ne ya fusata afakallahu shugaban hukumar tace fina-finai ya kaisu Kara kotu inda suka amsa lefukan su ba tare da Bata ma shari’a Lokaci ba, Hakan ne yasa me shari’a yasa a kaisu gidan yari su zauna na kwanaki kafin a gama shari’a