Kannywood

Dalilin da yasa saurayin munirat Abdulsalam yayi mata shegen duka

Saurayin munirat Abdulsalam yayi mata shegen duka Kuma ya koreta, Wai shin mene ne dalilin da yasa yayi mata duka ya mata jina jina ya kumbura mata fuska?

Ga video Nan ???????? a kasa don ku kalla dalilin da munirat Abdulsalam ta fada da kanta ????????

 

Kamar inda munirat Abdulsalam ta fada takai Kara Ba’a daukan mata Wani mataki ba saboda anga Bata da kudi Kuma Bata da kowa da ya tsaya mata

Wan Nan dalilin ne yasa ta fito social media don Koda Wanda zai temake ta ya kwaro mata hakin ta na zaluntar ta da akayi.

Wasu dai sun jajanta mata wasu Kuma sunce gumma da akayi mata Hakan, wasu Kuma sunce zasu bi kota Wani irin hanya ne don su kwaro mata hakin ta.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page