Hausa News

Kalla video daurin auren Aminu daurawa da amarya haulat

Alhamdulillah yau an daura auren malam Aminu daurawa da zukekiyar yarinya Wanda tazo na Daya a gasan Alkurani na kasa gaba daya.

Ga video Nan ???????? a kasa don Gane ma idanun ku ????????

 

Kamar inda muka kawo muku a rahoton mu na baya malam Aminu daurawa ya leka ya hango wata budurwa santaleliya me suna haulat Wanda tazo na Daya a gasan Alkurani na kasa.

To Alhamdulillah Allah ya hada wan Nan aure yau an daura wan Nan auren inda manyan malamai na izala na kasa suka halarta wajen daurin auren Aminu daurawa.

Allah yasa an kulla Alheri ya Bada zuri’a na gari Kuma yasa su zama mahaddatan Alkurani kamar maman su haulat.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page