Hausa NewsNews

Dan chaina ya kashe budurwa ummita a Jan bulo Kano

Wani Dan chaina ya kashe wata budurwa me suna ummukursum Wanda akafi sani da ummita har lahira ta hanyar yankata da wuka.

Ga video Nan ???????? a kasa don ganin abinda ya faru ????????

Ummukursum Wanda akafi sani da ummita ta kasance tana soyayya da Wani Dan chaina Wanda daga baya taso ta guje masa har ta Dena daukan wayar sa.

A sanadiyar Hakan ne yasa wan Nan Dan caina ya zuciya yaje gidan su ummita ya shiga cikin gidan har dakin ta ya yankata da wuka har lahira.

Wan Nan Dan chaina dai mutane sun fusata a anguwan Jan bulo Kano har suka fara dukan sa amma daga bisani yansanda sun samu nasaran amsar sa.

A yanzu haka wan Nan Dan caina Daya yanka ummita Yana hannun yansanda.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page