Hausa NewsNewsVideos
Fake new naira notes: NDLEA Kwara sun kama 9.8 million na jabun kudi
NDLEA reshen Kwara sun kama wani mutum me suna Muhammad adamu da kudin bogi jabun kudi har naira million Tara da dubu Dari takwas 9.8 million.
Ga video inda aka kamashi Nan a kasa ????????
Kamar inda muka sani gwamnatin Nigeria sunyi sabon kudi Wanda aka fara anfani dashi ranar 15 ga watan December.
Da wan Nan dama ne Bata gari Suke buga kudin bogi domin cutar da talakawa kafin su Gane sabon kudi me kyau da mare kyau.
Wan nan Muhammad adamu da aka kama ya nuna zai tafi da wan Nan kudi garin Kano ne Wanda shine babbar cibiyar kasuwanci na arewa.