Hausa NewsNews
Ibrahim Zakzaki yayi magana me zafi kan hukuncin Abduljabbar
Shugaban kungiyar shi’a Ibrahim Zakzaki yayi magana me zafi da zagin gwamnatin Kano akan hukuncin Abduljabbar.
Idan me karatu be manta ba kotu ta yanke hukuncin kisa akan Abduljabbar nasiru kabara ta hanyar rataya.
Wanda kotun ta bashi Daman daukaka Kara daga ranar zuwa wata daya idan har hukuncin be mishi ba.
Ga video inda Ibrahim Zakzaki yayi magana masu zafi da zagi ganduje da gwamnatin Kano gaba daya ????????????
Dama lokaci da dadewa mutane suna ta hasashen Abduljabbar nasiru kabara Yana cikin kungiyar shi’a Kuma Yana musu Aiki Amma be fito a Fili ya bayyana ba.
Wanda wasu Suke ganin shine ma dalilin da yasa har yayi magana na banza akan manzon Allah kamar inda Wanda Suke akidar shi’a suka Saba.