Hausa NewsNewsVideos
Video jirgin kasa tabi takan mota a Abuja mace daya ta mutu
Kalla video inda jirin kasa ta haye takan wata mota da ta tsaya mata a hanya a garin Abuja.
Kamar inda muka samu rahoto wan Nan mota ta samu tsaiko ko muce lalacewa akan titin jirgin kasa inda kafin wan Nan mata ta Ankara jirgin kasa tazo ta markade ta acikin wan Nan mota.
Ga video Nan ???????? a kasa don ku Gani da idon ku.
Yansandan wan Nan yankin sun tabbatar da mutuwar mace daya a cikin motan.
Inda masu kula da lafiyar jirgin kasan suka Bada sanarwan an samu wata karaman matsala ne daga jirgin Wanda Suke kokarin shawo kan matsalar sai Kuma ga wan Nan Abu ya faru Wanda basuji dadin shi ba.
Kamar inda suka sanar Hakan ya faru ne a bisa kuskure Kuma sunyi alkawarin Hakan bazai sake faruwa ba.