Hausa NewsKannywoodSirrin Aure
Za’a tantace Auren Afakallahu da Rukayya dawayya
Alhamdulillah abinda ake Jira yazo maganar auren Afakallahu shugaban tace fina-finai da Rukayya dawayya yazo.
Wanda inshallah za’a daura shi a ranar juma’a 4 ga watan November watan 11 kenan na shekaran 2022 Wanda za’a daura a masallacin juma’a Dake garin Kano.
Kamar inda kowa ya sani afakallahu shine shugaban nasu tace fina-finai na kannywood a jihar Kano Wanda wasu suke ganin Yana aikin shi inda ya kamata wasu Kuma suna ganin akasin Hakan ne.
Duk da Wasu suna ganin ya kamata ace wasu daga cikin mawaka sun fara mishi Waka amma har yanzu shiru kake ji wai malam yaci shirwa.
Muna rokon Allah yasa za’a kulla Alheri.
One Comment