Hausa NewsHausa SeriesKannywoodVideos
Kalla video casun birthday na rahama sadau na shekara 29
Rahama sadau wata babban jaruma ce a masanaantar kannywood Wanda ta dade tauraruwanta Yana haskawa a duniya.
Haka Nan rahama sadau tayi Shirin film da yawa Wanda manyan film ne Wanda suka amsu a duniya.
sadau Bata tsaya a Nan ba har Shirin film na turanci wato Nigeria film duk tanayi daga Karke ma har Shirin film na India tayi Wanda akayi shi da turanci.
Ga video casun birthday na raham sada Nan Wanda tayi na cika shekara 29 ????????
A yanzu haka sadau tana yin wasu Shirin film masu dogon zongo kamar matar aure Wanda Shirin nata ne inda su momo da yakubu Muhammad suna daya daga cikin jaruman Shirin.
One Comment