Hausa NewsSashi Daban (Others)Videos
Mustapha na burska yayi ma dauda rarara cin mutunci da ton asiri
Mustapha na burska yayi Wani video inda ya zage dauda rarara TAs yaci mutuncin sa ya tona mishi asiri.
Hakan ya faru ne bayan wasu wakoki da rarara yayi na zagi da cin mutunci ga manyan Kano na siyasa Wanda Hakan ya kasance abin magana ga mutanen Kano da Kuma wasu daga cikin kannywood.
Ga video Nan ???????? inda na buraska yayi uwar watsi akan rarara ????????
A yanzu haka dai kannywood ta rabu gida da yawa wasu sun koma barayin dauda kahutu rarara wasu Kuma sun koma barayin Abdul amart me kwashewa.
Siyasar Kano tazo da sabon salo dai wan Nan shekaran, Allah ya zaba mana Wanda suke Alheri.