Hausa NewsSashi Daban (Others)Videos
(Video) inda wata budurwa take zaman aure da samari biyu a daki Daya da ta aure su
Wan Nan shine video wata budurwa da ta aura samari biyu a Lokaci Daya Kuma suna kwana a daki Daya suna duk Wani Abu na aure tare a Lokaci Daya.
Abin mamaki anan shine Ina kishin da Maza suke dashi har da suke iya hada shimfida Daya su biyu da mata Daya.
Bayan haka wadan Nan mazajen biyu da suke auren wan Nan budurwa ita kadai tagwaye ne su inda Daya yaga yarinya yace yanaso Shima daga baya dayan ya gani yace Yana so.
Daga Karke yarinya tace ta aminta dasu gaba daya su aureta, a haka aka Sha shagalin aure Kuma suna zaune lafiya Maza biyu da mata Daya.
Hmm yanzu idan an samu haihuwa ya zama Dan wane kenan?