Kannywood
-
Shagalin bikin Dan Musa gombe
Babban shagalin bikin Dan Musa gombe Wanda aka Dade Ba’a Yi irin shi a kannywood ba, an hada manyan mawaka…
Read More » -
Tahir fage: Dole nayi rawan gala don ‘yan kannywood Basu temaka min ba
Wan Nan datijon na cikin kamfanin shirya fina-finai na kannywood wato Tahir fage ya ce dole yayi rawan gala tare…
Read More » -
Matsayar gwamnatin Kano akan Ado gwanja da Mr 442 tare da safara’u
Gwamnatin Kano ta dauka mataki Kuma ta Fadi matsayarta akan mawakin matan Nan Ado gwanja tare da Mr 442 da…
Read More » -
Dauda kahutu rarara yace Wanda sukayi tattaki saboda shi suje su kama sana’a bazai Basu ko naira ba
Dauda kahutu arara ya Hana smari masu tattaki saboda shi ko naira don yace suje su kama sna’a nasu dakyau…
Read More » -
Video wakar bebin tayi kalar aure na lilinbaba da ummar m sharif
Kalla video sabuwar Wakar lilinbaba tare da ummar m sharif bebin tayi kalar aure. Wan Nan waka ne Wanda aka…
Read More » -
CIKAKKEN TARIHIN LAWAL AHMAD
CIKAKKEN TARIHIN LAWAL AHMAD WANENE LAWAN AHMAD? Lawan Jarumine kuma mashiryi shiri a masana’antar kannywood a karkashin kamfanin FKD film…
Read More » -
Afakallahu ya tura ma Ado gwanja takarda sammaci akan wakar chas asosa
Shugaban masu tace fina-finai na kannywood a garin Kano afakallahu ya tura ma Ado gwanja da dakardan sammaci akan wakar…
Read More » -
Ado gwanja chas asosa official audio mp3
Wan Nan shahararen wakar da ake Jira na Ado gwanja chas asosa audio ta fito inda akayi ta da manyan…
Read More » -
Ado gwanja chas asosa: Babu Wanda ya Isa ya Hana ni waka
Wan Nan shahararen mawakin matan Ado gwanja chas asosa yace Babu Wanda ya Isa ya Hana shi waka don bashi…
Read More »