Kannywood

Sharhi Akan Shirin Labarina Zango Biyar kashi na 3

Sharhi Akan Shirin Labarina: Karamin Sharhi Akan Shirin Labarina Zango 5 kashi na 3

shirin labarina ya janyo hankali kan yan kalo

wanda jamaa da dama sun kosa suga yanda fati washa zata taka rawa a matsayinta na sumayya

wanda hakan ya janyo rashin hakurin yan kalo shi kuma director yaja abin ya fara tsawo

agun wasu sun kosa da suga ya labarin zai kasance

bayan directon shirin din film din ya cire jaruman da suka kawo masa shirin yai suna

ko ace ya shirin zai cigaba bayan sauyin fitattun jarumai?

Tambaya

Yawan kosawan jama’a yasa sun fara sharhi kan wannan film din mai dogon zango

wasu kuma suna yawon kawo korafi ga duk kashi da ya daura

hakan yasa zamu kawo muku kadan daga ciki.

gadaisu zamu zaiyano kamar haka

Wai me yasa har yanzu yan hausa film basu iya ganin sun kuskure su gyara?

duba ga yanda aka nuna Ummi Karama a wannan pagin da kitso a kanta sai kuma bayan sunje wajen sumayya sai aka ganshi a tsefe

sannan a shafin gaba da suka kara fitowa sai aka sake ganinta da kitson kanta.

Me yasa ake yawan dadewa a kowani shafi ana magana wanda duk kusan akan abu daya ake magana?

Baban Presdo matakin da ya dauka a zahiri irin manyan nan bazasu dauka ba. duba da yadda akace yanason dansa sosai

Sannan Shi me yasa presdo bai iya magana bane kowa sai ya dinga mishi magana yanda yaga dama?

Tarbiyyan da baban presdo keson nunawa maman sumayya akan ta daurata akai shi me yasa baiyi akan ‘dansa ba?

Sannnan duk kudin da ake cewa sumayya nadashi har take ikararin zata iya zama da kanta da kuma kyautan gida da motan da take bai isa ace ta fita

da kanta an mata aikin da akesonyi bane?

Sannan Me Yasa zaa biyena baban sumayya bayan anga niyyansa ba mai gyaruwa bane?

Ku aje manaa ra’ayoyinka a comment box

Hausatiktok

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page