Hausa NewsKannywood

Afakallahu ya tura ma Ado gwanja takarda sammaci akan wakar chas asosa

Ado gwanja chas asosa

Shugaban masu tace fina-finai na kannywood a garin Kano afakallahu ya tura ma Ado gwanja da dakardan sammaci akan wakar chas asosa.

Kamar inda muka sani Wani lauya me zaman Kansa a garin Kano ya koka da Wakar da Ado gwanja yayi na chas asosa.

A dalilin Hakan ne wan Nan lauya me zaman Kansa ya tura da dakardan zuwa ga sakataren gwamnatin Kano da Kuma zuwa kungiyar tace fina-finai domin daukan mataki na gaggwa.

Idan har su Basu dauka mataki na gaggwa akan wan Nan wakar ma Ado gwanja chas asosa ba to tabbas shi wan Nan lauya me zaman Kansa zai Maka wan Nan kungiyar na tace fina-finai a kotu.

Wan Nan dalilin ne yasa wan Nan kungiyar na tace fina-finai na kannywood suka tura ma gwanja da takardan gayyata don yaje ya kare Kansa akan wan Nan waka da yayi na chas asosa.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page