Kannywood

Ado gwanja chas asosa official audio mp3

Ado gwanja chas asosa official audio mp3

Wan Nan shahararen wakar da ake Jira na Ado gwanja chas asosa audio ta fito inda akayi ta da manyan kalamai masu Dadi da Sosa zuciya.

Ga wakar Nan na Ado gwanja asosa audio a kasa kuji Kuma kuyi downloading a kan wayar ku ko computer ????????

Ado gwanja chas asosa official audio mp3 download

Kamar inda wasu sukace wai wakar Nan na Ado kwanja Bata da fasali ko Wani siga na rashin kunya tabbas idan ka saurara wan Nan waka Babu komai Daya kamanci Hakan acikin wakan.

Amma dai bana yanke hukunci da kaina ba ku masu sauraro sai ku saurara da kanku domin ku yanke hukunci da kanku na kalaman da suke cikin wakar.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page