Hausa News
Gwamnati zata bawa ‘yansandan Nigeria sabbin kayan aiki saboda zaben 2023
Gwamnatin Nigeria zata bawa ‘yansandan Nigeria sabbin kayan aiki Dana sawa saboda zaben 2023 me zuwa Nan Bada jimawa ba.
Kayan aikin sune sun hada da Sabin kakin yansanda da kayan kariya saboda masu zanga-zanga da hulan kwano da barkonun tsohuwa wato hayakinme yaji Wanda ake Kiran shi da tiyagas da dai sauran su.
Hakan yazo ne bayan Wani tattaunawa da akayi da shugaban yansanda Wanda ya sanar da Hakan za’a Yi Hakan ne domin Samar da zaman lafiya da tsaro saboda Neman zaman lafiya ga mutanen Nigeria.
Hakan Kuma zai Kara temaka ma jamian yansanda domin suji dadin aiki Kuma su Kara jajircewa akan ayyukan da sukeyi.