Hausa NewsKannywood

Ciki da wajen katon gidan Amarya rukayya dawayya da angon ta afakallahu cikin soyayya

Kalla video katon gidan Amarya rukayya dawayya inda mama daso takai mata ziyara ta dakko video na katon gidan, tabarakkalla gida yayi kyau.

Idan me karatu be manta ba shugaban me tace fina finai na kannywood wato afakallahu ya angonce da amaryar sa rukayya dawayya a kwanakin baya.

Ga kadan daga cikin video hoton gidan nata ????????

Rukayya dawayya wata fitaciya ce Kuma babban jaruma Wanda ta dade tana Jan zaren ta a kannywood tin da dadewa Kuma Allah ya Bata daukaka Wanda tayi manyan film kala daban daban har da Wanda yasa aka sa mata sunan dawayya Wanda sukayi tare da misbahu Ahmad.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page