Kannywood

Sabuwar wakar rarara DP dodar latest song

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara me taken dodar protocol Wanda yayi ma masari amanar bola Ahmad tinubu.

Ga video wakar Nan ???????? a kasa wakar tayi Dadi sosai.

Wakace Wanda akayi ta tsaf saboda hamayyar siyasa Wanda tana dauke da kalamai masu Dadi da ratsa zuciya da ban dariya ga ma’anar dankowa zai Gane ga kalamai masu da jurwaye da kamar wanka.

Kamar inda kowa ya sani rarara babban mawaki ne musamman na siyasa Wanda gwamnatin APC tayi dashi sosai ya samu kudi sosai a gwamnatin shugaban kasa Muhammad buhari.

Wanda ake ganin duk a mawakan kannywood Babu Wanda ya samu kudi kamar shi a harkan siyasa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page