Hausa News

Malam aminu daurawa zaiyi aure me ban mamaki da wata yarinya

Auren aminu daurawa zai angwance da karamar yarinya mahaddaciyar alqurani Wanda taci gasa na Alqurani na kasa Baga daya

Shek malam aminu daurawa zai angwance da karamar yarinya shataf a Ranar juma’a me zuwa idan Allah ya kaimu.

Auren aminu daurawa ya zama gwarzo Kuma hazikin namiji inda Allah ya bashi iKon samun soyayyar wata karamar yarinya Wanda tazo na Daya a karatun alqurani na kasa gaba daya.

Za’a daura auren ne a masalacin juma’a a garin gusau zamfara state wan Nan juma’a.

Muna rokon Allah yasa za’a kulla Alheri a wan Nan aure na malam aminu daurawa da amaryar sa da tazo na Daya a karatun alqurani na kasa gaba daya.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page