Hausa News

Dan chaina Daya kashe ummita a Kano Dan kungiyar asiri ne

Wani bincike da hasashe ya nuna cewa wan Nan Dan kasar chaina Wanda ya kashe ummukursum Wanda akafi sani da ummita har lahira ta hanyar yankata da wuka Dan kungiyar asiri ne na “Just do it”

Ga video Nan ???????? a kasa don Gane ma idanun ka ????????

 

Kamar inda muka sani wan yarinya yar kimanin shekaru 23 suna zaune ne a anguwar Jan bulo Dake garin Kano.

A cikin wan Nan video zakuji inda mahaifiyarta ta fada dukkanin Wani Abu Daya faru tin daga farko har kake.

Da Kuma dalilin da yasa aka gano wan Nan San chaina Dan kungiyar asiri ne.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page