News
-
Emir of zazzau:Tsohon Wazirin Sarkin Zazzau ya kai El-Rufai da wasu mutane 13 kara kotu yana son a tsige Sarkin Zazzau
Tsohon Wazirin Sarkin Zazzau ya kai El-Rufai da wasu mutane 13 kara kotu yana son a tsige Sarkin Zazzau saboda…
Read More » -
Sabon tsarin cire kudi zai Hana satar kudi a Nigeria inji sunusi lamido sunusi
Tsohon gwamnan babban bankin Nigeria CBN Kuma tsohon sarkin Kano sunusi lamido sunusi yace wan Nan sabon tsarin doka na…
Read More » -
Hon Gudaji Kazaure ya tona asirin gwamnan bankin CBN akan Satan kudi
Hon Gudaji Kazaure ya tona asirin gwamnan bankin CBN akan inda yake handama da baba kere da kudin talakawa. Hon…
Read More » -
yan majalisa sun umurci jami’an tsaro su kama mutum 54 a gwamnatin buhari bayan binciken kudi
kwamiti yan majalisa dake binciken wasu daga cikin ma’aikata a nigeria ya bukata da jami’an tsaro da EFCC dasu kama…
Read More » -
Zakir naik yayi abubuwan ban mamaki a Qatar wajen world cup
Wan Nan babban malamin na duniya Dan kasar India Wanda akafi sani da Zakir naik ya Bada babban gudun mawa…
Read More » -
NAFDAC zata hana shigowa da siyar da man bilicin a nigeria
Hukumar NAFDAC ta kudiri anayar hana shigowa da siyar da man shafawa me saka hasken fata wanda muke kira da…
Read More » -
Sabuwar rugima: Dalilin da yasa aka kashe inyamurai (Igbo) guda biyu a garin kano
An bindige wasu inyamurai Igbo guda biyu har lahira a garin kano da misalin karfe 8:50 na dare. Wan Nan…
Read More » -
Shugaban kasa Muhammad buhari ya bana umurni ko Wani VC na jami’a ya Bude makaranta
A safiyar yau ne shugaban kasa Muhammad buhari ya umurci ko Wani shugaban jami’a VC Daya Bude makaranta ko Wani…
Read More »