Hausa NewsKannywood
Matsayar gwamnatin Kano akan Ado gwanja da Mr 442 tare da safara’u
Wakar Ado gwanja da Mr 442 da safara'u
Gwamnatin Kano ta dauka mataki Kuma ta Fadi matsayarta akan mawakin matan Nan Ado gwanja tare da Mr 442 da safara’u.
Ga video Nan ???? a kasa ???? don kuji da kanku ????
Kamar inda kowa ya sani a baya wasu kungiyoyin na lauya sun shigar da Ado gwanja Kara akan wakar chas asosa.
Haka Nan Shima 442 tare da yarinya nashi safara’u an shigar dasu Kara akan video na iskanci da suke yawan saki a social media.
Bayan Dan wasu lokuta dai an gayyata Ado gwanja me wakar chas asosa tare da 442 tare da safa don suje su kare kansu.
Ga matsayar gwamnatin Kano Nan a cikin wan Nan video na sama akan abinda Ado gwanja ya aikata tare da 442 tare da safa