Kannywood

Wata sabuwa ana Neman safara’u da 442 ruwa a jallo

Wata sabuwa ana Neman safara’u da 442 ruwa a jallo.

Shugaban masu tace fina-finai na kannywood na jahar Kano wato afakallahu.

Kamar inda kowa ya sani safa da 442 suna waka na rashin kyautawa da lalata tarbiyan yaran hausawa musamman mata.

Wan Nan dalilin ne yasa hukumar tace fina-finai suka ce wannan Abu da safara’u da 442 suke aikatawa ya sa6a ma kundin tsarin Kano.

Da wan Nan dalilin ne yasa wan Nan hukuma suka Saka Neman safa da 442 ruwa a jallo duk Wanda ya gansu ya sanar da hukuma don a hukunta su dai-dai da abinda suka aikata.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page