Kannywood

Kalla video shamsu Dan iya da Maryam yahaya suna Jin dadin rayuwar su

Kalla video shamsu Dan iya da Maryam yahaya suna Jin dadin rayuwar su:

A kwanakin baya anata Cece kuce a kafafen sada zumunta akan soyayyar shamsu Dan iya tare da Maryam yahaya.

To wai shin,

wannan magana da ake tayi a kafafen sada zumunta akan Maryam yahaya da shansu Dan iya gaskiya ne kuwa.

Ga kadan daga cikin videos nasu ta inda zaku yanke hukunci da kanku, ga video Nan a kasa ????????

Da yawan lokuta a cikin kannywood wasu zakuga suna tare sosai,

kamar suna soyayya daga Karke Kuma sai aga ba Hakan ba.

To amma shin na shansu Dan iya tare da Maryam yahaya Suma nasu Hakan take ko Kuma Tasha banbam,

ba zamu iya cewa komai ba dai sai abinda Allah yayi

Schwarzman Scholars Fully Funded

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page