Hausa Series

Waka ta farko da lilin baba yayi bayan auren shi (Rabin Raina)

Waka ta farko da lilin baba yayi bayan auren shi (Rabin Raina)

Tin lokacin da lilin baba yayi wuf da ummi rahab be Kara Sakin wata waka ba

sai yanzu Wanda yayi ma wakar take da Rabin Raina.

Also Read: Kalla video shagalin bikin raliya na dadin kowa

My father is giving me 30k for every child I steal for him

Yayi wakar ne da wata budurwa Yana Mika mata flower,

inda wasu suke ganin Hakan bazai Sosa ran amaryarsa ba ummi rahab Yana Kiran wata da Rabin ranshi Yana Bata flower.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page