HealthSirrin Aure

Maganin Matsi: yanda zaki hada maganin da zaki matse cikin lokaci kadan

Maganin Matsi: Wannan na mata ne, idan shekararki yakai 50 ki gwada kisha mamaki,

Basai kin dinga rage kudin jefane ba kina neman maganin malakar miki ba.

Abubuwan Da Zaki Nema

1. Zaiti – Man Zaitun

Zaitun

2. Ganyen Dalbejiya ko icen turare

3. Bawon rake

4. Habbatus Sauda

5. Kanunfari

6. Ganyen Tumfafiya

7. Man kadanya

8. Kukan Miya

9. Madara

Maganin Matsi

Da farko dai ki nema Zaiti wasu sunfi saninsa da man zaitun (olive oil) sai ki tafasashi sai ki shiga cikin titirin tsirara saboda anfisun zufan nan ya fita a jikinkiS. hikenan kin gama da wannan.

Yana da kyau ki gaba daya abin da zan rubuta muku.

Aslo Read: Hausawa tsirara wata budurwa tayi wakar safa Babu Riga ajikin ta

My father is giving me 30k for every child I steal for him

Idan kuma baki da hali,

Ki nema gayen dalbejiya (Neem leave) ki turara, shima kiyishi babu kaya a jikinki.

bayan kinyi wannana, sai ki nemo bawon rake,

Sannan ki nemo kwayan habbatus sauda (black seed)

Sai ki zuba akan bawon raken, sai ki nema kanunfari shima ki zuba.

Sai ki zubashi a wuta (rushi) sai ki tsungunna akai, hayakin ya shigeki zufan dattin jikinki ya fita.

Ki sama ganyen tumfafiya guda 7 ko 10, sannan ki nema man kadanya.

Sai ki wanke ganyen idan ya bushe sai ki gasa shi a wuta dashi da man kadanyan sai kisa a qasa ki rufe kafa, da zaran ya narke sai ki dauko wani ki qara shafawa har sai ganyen sun qare. Shikenan kin gama da wannan.

Kiyi kamar sau uku ko hudu a wata.

Sannan ki sama kukan miya da madara ki kadashi ki dinga sha.

Wasu zasuce bazasusha ba saboda yanada yauki. Hakanan zaki daure kisha

Da kanki zaki koma bada labarin yadda mijinki keji dake

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page