Life Style

Momee gombe ta bawa abin Alajabi kyautar naira million Daya – Jarumar kannywood

Jarumar kannywood momee gombe ta bawa abin Alajabi kyautar kudi naira million Daya, da momee gombe da abin Alajabi gari Daya suke. (Jarumar kannywood)

Kamar inda muka sani abin Alajabi Wani mutum ne mazaunin gombe Wanda yake da wata halita kamar bana mutane ba in yayi Wani shigan.

Abin Alajabi Yana son Doki sosai ta inda idan yayi shiga ya hau Doki zakace daga wata duniyar ya Fado.

Abin Alajabi Yana Daya daga cikin Mahayan sarki Kuma Yana da abin dariya wato ya iya wasan barkwanci.

Also Read: Zawarawan kannywood tare da tsofafin mazajen su

The Pressure of Life: Nigerians Are Crying Sweetly – Buhari

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page