Life Style

Munirat Abdulsalam ta koma bautan gunki

Munirat Abdulsalam wan Nan Wanda ta shahara wajen kalaman batsa da magana marasa Dadi a social media tabar musulunci ta koma bautan gunki

Munirat Abdulsalam ta rubuta hakan ne a shafin ta dandalin sada zumunta inda take cewa na nema temako daga wajen mutane don su hada kudi a temaka mutane talakawa acikin wan Nan wata na azumi.

You can also read: malam nura Khalid ya ballo ruwa

Amma Kash mutane sunki temakawa Kuma Koda sun bada babu abinda zanyi dashi, inda take cewa sai mutane biyu ne kawai suka turo min da kudi daya ya turo min da 1000 wani Kuma ya turo min da 500, hakika hakan abin takaici ne na ganin mutane sun kasa hada kudi a tallafa ma talakawa a watan Ramadan.

Jim kadan da wan Nan rubutu nata saita Saka hoton ruwa katan daya da suga kulli biyu Wanda Basu wuce naira 50 ba sai ledan complex tace a kudin da aka Fara Tarawa wan Nan ne kadai abin da aka iya siya dashi.

Bada jimawa ba sai ga munirat Abdulsalam tasa hoton wasu gumaka na masu bautar adinin Hindu take cewa yanzu ga abin bauta na Nan, abin nufi munirat Abdulsalam tabar musulunci kenan.

Hakan yasa ana ta Cece kuce a kafafen sada zumunta wasu na zagi wasu Kuma na mata nasiha.

Da yawan mutane wasu sunsan munirat Abdulsalam wasu Kuma sunajin labarin ta a social media kamar su YouTube Instagram da sauran kafafen sada zumunta.

Munirat Abdulsalam mace ne wanda ta kwarai wajen kalaman iskanci da batsa Wanda duk me hankali idan yaji su ba zaiso ya kara kalon fuskarta ko Kuma Kara Jin wan nan kalamai nata ba saboda Muni nasu da kauce hanyar ta.

Munirat Abdulsalam ta mayar da adinin musulunci Kamar abin wasa ta inda inta nishadu zatace ta fita daga musulunci sai kuma inta Kara nishadi tace ta dawo musulunci ta mayar da abin abin wasan ta.

Haka Nan kawai zata shiga social media tace yau an 6ata mata rai don haka ta fita a musulunci sai kuma tace ta dawo ta dinga shiga na fitsara da badala ta inda ko kare me hankali bazai shin shina ba.

Da yawan mutane suna ganin Kamar ciwon hauka ne akan munirat Abdulsalam wasu Kuma suna ganin cewa tsabar iskanci ne kawai da son ganin ana maganar ta a social media shi yasa kawai inta nishadi sai tace tabar musulunci sai kuma ta Kara nishaduwa tace ta koma musulunci.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page