Sirrin Aure

(MATA DA MAZA) Mene ne Sha’awa mata da maza

Sha’awa Mata da Maza.

(karfin sha’awa) Ita sha’awa wani Halita ne da yake jikin ko wani dan Adam maza da mata musamman Wanda suka balaga duk kuwa Wanda bashi da Sha’awa mace ko na Miji to hakika babu lafiya sai a nema magani.

ABUBUWAN DAYAKE KAWO SHA’AWA

dadewa akan mace
karin sha’awa na mata da maza

Yaya ake Jin Sha’awa Kuma mene yake kawo Sha’awan shi kanshi Sha’awa wani abu ne ajikin dan adam wanda ba’a ganin sa sai dai ajishi a jiki ko Kuma aga alamun sa, amma abu ne me hatsarin gaske ajikin mace ko na Miji don inya taso yakan hana mutum sukuni gaba daya, masu aure sai su more wanda basu da aure Kuma sai suji tsoron Allah suyi hakuri.

YAYA SHA’AWA TAKE AJIKI

you can also read: Ruwan maniyin maza da mata

Tayaya ake Jin Sha’awa Kuma tayaya ake gane mace Kona Miji suna cikin Sha’awa, aduk lokacin da Sha’awa ta taso ma mace Kona Miji wasu sukanji gaban su na faduwa namiji Kuma azzakarin shi zata Miki, mace Kuma wani ruwan Dadi zai fara fita daga gabanta haka Nan wasu zasuji jikin su Kamar ana musu waiwayi wasu matan su takan daure Kamar yana ciwo, namiji zaiji ya kosa ya samu mace ya Kawar da Sha’awan sa haka Mace zataji kamar namiji yazo ya haye ta, da sauran dai.

Yaya ake gane Mace na cikin Sha’awa, da Kuma inda ake gane namiji na cikin Sha’awa.

Akwai hanyoyi da dama da ake gane hakan dukda ko wani dan adam nada nashi kalan sha’awan amma mafi yawanci duk daya ne sai dai kawai ace na wani yafi na wani, amma mafi yawan lokaci mata sunfi maza karfin sha’awa sai dai kawai shi namiji baya iya boye nashi ne ita kuma mace tana da kunya takan iya danne nata, ko kuma nace wasu daga cikin matan

INDA ZAKA GANE SHA’AWAR MATA

zaka ga mace na yawan zama ita kadai ko kuma yawan tinani ko kuma tana yin kwalliya koda babu inda zata haka tana yawan son mugun wasa da maza koda kana nan yara ne in kuma babu mazan koda da yan uwan ta mata ne tana yawan yin mugun wasa don a dinga taba jikin ta saboda sha’awa yawan saka matsatsun kaya, yawan son magana da maza, da dai sauran su.

WAYAFI SHA’AWAR TSAKANIN MAZAN DA MATAN?

tsakanin maza da mata wane yafi shaawa, zaku iya karntawa a nan daga BBC

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page