Hausa News
Labarun hausa da dumi duminsu
-
Yan Bindiga sunkai hari wata jaha a arewacin Nigeria sun sace mutane da dama
Yan Bindiga Wanda Ba’a San ko su waye ba sunkai hari a wata kasuwa Dake jihar zamfara inda suka kashe…
Read More » -
Rigimar APC Rigima ta barke tsakanin ganduje, sulen garo da Alhassan Ado doguwa
Wata sabuwar rigima ta kacame a manyan APC na jihar Kano inda manyan jamiyar na APC kamar su ganduje, Alhassan…
Read More » -
Dauda kahutu rarara shugaban shugaba new video song
Sabuwar wakar dauda kahutu rarara me taken shugaban shugaba Wanda yayi ta saboda siyasa. Wanda kamar inda muka sani daudaa…
Read More » -
Za’a tantace Auren Afakallahu da Rukayya dawayya
Alhamdulillah abinda ake Jira yazo maganar auren Afakallahu shugaban tace fina-finai da Rukayya dawayya yazo. Wanda inshallah za’a daura shi…
Read More » -
Katsiwa ga naku sabuwar Wakar dauda kahutu rarara
Alaramman Waka Kuma jagoran mawakan siyasa dauda kahutu rarara ya saki sabuwar Waka me zafi me taken kqtsinawa ga naku…
Read More » -
Da Wani dalili ganduje zai rushe min gida? Babu Wanda ya Isa inji dauda kahutu rarara
Video Hira da Wan Nan shahararen mawakin siyasa dauda kahutu rarara yace Babu Wanda ya Isa ya rushe mishi gida.…
Read More » -
Shekara na 7 da aure mijinta be taba gamsar Dani ba
Wata budurwa me kimanin shekaru 26 da haihuwa yar jahar yobe tace mijinta be taba gamsar da ita ba tinda…
Read More »