Kannywood

Ke nake gani song lyrics by auta waziri

Auta waziri song

Sabuwar Wakar auta waziri ke nake gani wakace da ta cika da kalaman soyayya masu ratsa zuciya da Saka nishadi.

Ga video wakar Nan a kasa ????????

Kamar inda muka sani auta waziri ya shahara wajen Yi wakoki musamman na soyayya Wanda suke samun karbuwa wajen masoyan zamani.

Hakan ne yasa auta waziri ke nake gani yasa yake samun manyan kyauta daga waje daban daban saboda inda yake tsara wakokin sa.

Kamar inda muka sani auta waziri baya wakokin da suka Saba ma aladar sa ko adinin sa yakanyi wakoki ne da baya Bata tarbiyan Yara kamar inda wasu daga cikin mawaka sukeyi.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page