Banbanci 12 Tsakanin Nafisa Abdullahi da Rahama Sadau
Nafisa Abdullahi Ko Rahama Sadau?
Nafisa Abdullahi Ko Rahama Sadau – Ana ganin wadannan jaruman sunfi tashe a cikin jaruman matan kannywood.
Wasu na cece-kuce kan daya tafi daya,
Alhalin kowacce da abunda da tafi.
Bisa kiyasa da shafin na hausatiktok tayi, ta tantance banbancin dake tattare da wadannan jaruman.
Yanzu dai gashi zamu bada banbancin dake tsakanin jaruman
Also Read: Jaruma Hauwa Waraka: Ina Neman mijin aure bazawari ba saurayi ba
Dates fruit increase sexual performance for a couple
Nafisa ko Sadau?
1. Kyawu (Beauty)
Sai da yawa mutane ya yawan cece kuce akan cikin nafisa da sadau wace ce tafi wata kyau?
Amsar dai shine Nafisa Tafi Sadau Kyau.
2. Sanayya (Popularity)
Haka zalika kowa ya tofa albarkacin bakinsa akan tashen juruman.
Amsa itace: Rahama Sadau Tafi Suna Gari.
3. Kyawun fata (Skin)
Shima mutane suna yawan magana akan wannan bangare,
Abin da ya jawo haka kuwa shine ko wacce tana iya kokarinta wajen gyara jikinta,
Ga masa: bisa kiyasi da shafinmu ta gudanar Nafisa Abdullahi tafi sadau kyaun fata.
Dalili shine kowa yasa nafisa Abdullahi Bata shafe-shafen da sauran jaruman kannywood sukeyi.
4. Jiki (Body)
Nanma Anashan daga kafin ace ga wacce tafi
Duba da dogon nazari tare da jin na bakin jama’u mun gane cewa Rahama Sadau tafi.
5. Yanayin Tunani (Vibes)
Yanayi Tunani da tsintakai a cikin tunani koda wani lokaci ana tunanin, tana ina? Me zai faru?
Amsar: Rahama Sadau
6. Amincewa (Endorsement)
Amincewa da muka kawo shine wanda tafi tabbas a shirin film da wajen jama’a.
Amsa: Nafisa Abdullahi.
7. Nasarori (Achievements)
Duba da nasarori wanda duka jaruman suke fuskanta,
Ma’ana akan abin da daya daga ciki tasa gaba kuma sai ta sama nasara.
Amsa: Rahama Sadau
8. Jagoran Masana’antu (Fanbase)
Wace tafi ko take da lokaci ko dama wajen jagorantan masana’antu.
Amsa: Nafisa Abdullahi
9. Iya Kwalliya/Iya saka Kaya Mai Jan Hankali (Fashion/Dress Sense)
Dubada kwalliyar zamani dukkansu ba wanda ta bari aka barta a baya,
Sai dai ba irin wannan kuma duba ba mun duba wanda tafiyin najan hankali kuma babu kunyar abinda jamaa zasuce.
Amsa: Rahama Sadau
10. Tabo/ɗigo (Drip)
Anan kowa dai yasan me ake nufi da drip,
Duba da kiyasin jama’a mun gano cewa Nafisa Abdullahi ce a wannan bangaren.
11. Mafi Tauraruwan a Yanar Gizo (Media Star)
Wacce tafi fece da nasayya gami da dimbin jama’a a kafar sadarwa itace Rahama Sadau.
12. Fara’a (Funnier)
Faran-faran da jama’a da kuma kasancewa kullun cikin fara’a.
Wanda koda zaa mata shairi ko ganin an sakata cikin damu amma tankan kasance da fara’a.
Itace Rahama Sadau.
Bayan wadannan banbance-banbancen mu lissafa wace tafi,
wanda haka yake nuni da adadin wacce tafi
Nafisa Abdullahi 5
Rahama Sadau 7
Wanto rahama sadau tafi nafisa Abdullahi