Hausa NewsNewsVideos

Sabon salon da ‘yanbindiga zasu fito dashi wajen amsar kudin garkuwa da mutane

SABON SALON BARAYIN DAJI DANA MANYAN SIYASA AKAN SABON KUDIN NIGERIA

Idan me karatu be manta ba gwamnatin nigeria ta kudiri aniyar canza fasalin kudin nigeria wanda ya fara daga kan naira dari biyu #200 naira dari biyar #500 da kuma naira dubu daya #1000 wanda a hakan ma har an riga an fitar da kalar kudin wanda zata fara aiki nan da kwanaki kadan.

kalla video casun rahama sadau na cika shekara 29

ga kadan daga cikin video sabon salon abinda ake hasashe akan wan nan canji kudi da akayi da kuma abinda barayin daji sukace akan abinda zasu koma yi akan amsan kudin fansa.

wanda hakan ana ganin zai kawo sauyi ga matsalar tattalin arziki da kasar ta nigeria take ciki ta wani bangaren kuma wasu suna ganin hakan barazana ce ga talaka wanda zai kara kawo talauci ne da yinwa fiye da wanda ake ciki a yanzu, ta wani bangaren kuma wasu suna ganin hakan dai-dai ne don zaa kama barayin gwamnati da suka diba kudin talakawa suka boye, haka nan kuma da barayin daji masu amsan kudin fansa suna tarawa a daji.

duk da ta wani bangaren wasu suna ganin hakan bazai shafa manyan gwamnati ba da sauran manyan masu kudi da sauran manyan kasa kawai abin zai kare ne akan talakawa wanda basuji ba basu gani ba.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page