Sashi Daban (Others)

Sayyada: Nafison Shehu Ahmadu Tijjani (RTA) Fiye da Mahafiyata da Mahaifina da Mijina 

Sayyada: Nafison Shehu Ahmadu Tijjani (RTA) Fiye da Mahafiyata, Mahaifina da Mijina

Sayyada tayiwa kanta Addu’a Dake nuna cewa; itafa ta Kagara akan Shehu Kaunarta da Shehu Tijjani.

Allah kamin Shaida, inason shehu Tijjani, Allah ka tasheni A tutar shehu Ahmadu Tijjani, Allah ka kasheni Acikin darikar Shehu Tijjani,

Allah Kakaramin Soyayarsa ta hakika Acikin zuciyata Allah kada ka jarabi Zuri’ata da kin masoya Shehu Tijjani.

Addu’ar nacigaba kamar haka ya Allah kada kabani zuri’a da wayanda basabin darikar shehu Ahmadu Tijjani.

Allah kana shaida Nafison Shehu fiye da mahaifiyata, da mahaifina, da mijina, dama zuri’ta baki daya.

A Karshe dai ta Karkare da cewa; Ya Allah ka kasheni Da son Shehuna Allah kamin dan isar kakan Tijjani.

Ina ‘Yan Aminnnn?

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page