Hausa Series

Mosoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zaria Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta

Mosoyin Fatima Yayi Tattaki Daga Zaria Zuwa Sokoto Domin Duba Lafiyarta.

kamar yadda ‘dan jaridar ya wallafa labarin Ismail Basawa,

mai sana’ar kafinta dan asalin garin zaria, wanda yayi alkawarin auren fatima,

wacce tagamu da ibtla’i na rasa kafarta tuni Ismail yayi tattataki daga garin zaria zuwa garin sokoto,

a wanan rana domin zuwa duba lafiyar masoyiyarsa fatima, da kuma tattaunawa da iyayenta.

Also read: Kalla abinda mata sukeyi da sabuwar Wakar Ado gwanja asosa

The Bill Gates Scholarship in United States Fully Funded

Fatima, tayi farin cikin da ziyarar da ya kawo mata da kuma kaunar da ya nuna mata,

Suma iyayen Fatima sun nuna jin dadinsu bisa kaunar ‘yar su da ya nuna,

Da kuma tausayawa bisa ibtala’in da yafaru da ita,

A karshe sunyi masa addu’ar in matarsa ce allah ya tabbatar da alkhairi.

A nasa bangaren Masoyin Fatima, ya godewa yan jarida,

Bisa kokarin isar da sakon da sukayi har takai ga sun hadu da fatima ido da ido.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page