Sashi Daban (Others)

Gaskiyar magana maza suna fahimtar soyayya da jima’i ta hanya daban-daban

Gaskiyar magana itace, maza suna fahimtar soyayya da jima’i ta hanya daban-daban.

Kada ayi la’akari da batun gama-gari, zancen shine “yawancin maza suna fahimtar jima’i da soyayya daban, Sabanin mata.

Na miji zakaga ya fara son mace ne don yana ganin zata iya kwantar mashi da sha’awa

Wasu kuma saboda sha’awan da suke yawanji yakansa ko wace mace suka gani sai suji ya kamata suyi anfani da ita.

Da yawan mazaje sunason mata ne don suyi lalata dasu,

shiyasa wani zibin basa barin ‘yan matan na nunasa ga ‘kawayensu ko gidansu.

Saboda da sun sama dama zasuji dadin guduwa, wani kuwa saboda ya lallatsa musu yarinya zaije yadda yana gama latseta zai gama.

Maza da yawa sunason yin haka da mata ne saboda yawan karancin aiki,

wanda suna ganin bazasu iya gudanar da zaman aure ba babu aikinyi,

Shi yasa wasu sukafi lafarma da kansu sha’awa ta hanyar bin mantan jama’a

Sabanin mace da in taga na miji takan soshi ne da aure har muddin rayuwa.

Su mata anfi sanin da kunya akan soyayya basu cika fitowa fili ba suna nuna soyayyansu ga abin da suke so ba

Saboda gudun kada saurayi ya rainasu. Amma idan akace soyya ne so zalla suke nunawa bawai don sha’awa ba a lokacin.

Bawai ba’a matan basa neman maza bane amma kashi 80% cikin 100 maza sunfi soyayyan sha’awa sabanin mata.

Ku riki addini, ku ji tsoron Allah zuwa ga.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page