Sashi Daban (Others)

Tunda Na Fassara Al-Qur’ani Zuwa Harshen Igbo, Kabilun Suka Tsaneni

Fassara Al-Qur’ani: Tunda Na Fassara littafi me tsarki Al-quran Zuwa Harshen Igbo, Kabilun Suka Tsaneni – Mustapha

Sheikh Alh. Mustapha wanda ya fassara Al-Qurani mai tsarki zuwa harshensa na Igbo,

a cewarsa yayi hakanne ta yadda Igbo Zai karanta ya kuma gane,

a domin ya amshi musulunci ya kuma sanya addinin musulunci shi yasa yakeyi.

A wata hira da yayi da manema labarai, Alh. Mustapha ya bayyana masu cewa,

‘Yan uwansa na kusa sunyi matukar farin ciki da irin wannan babar nasarar da yayi na fassara Al-Qur’ani zuwa harshen Igbo,

kama da hausawa, yarbawa duk sunyi shukur da wannan babbar nasara.

Bugu da kari jaridar ALFIJIR HAUSA ta cigaba da bibiya lamarin,

inda ya cigaba da bayyana cewa, “wasu ne daga cikin kabilun na igbo da su ba Musulmai bane suka addabesa da habaici iri-iri.”

Hausatiktok

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page