Hausa Series

Manyan Mata Hausa series daga kamfanin Abnur entertainment

Manyan Mata Hausa series

Manyan Mata Hausa series daga kamfanin Abnur entertainment babban Shiri ne me dogon zango Wanda Abnur entertainment suka shirya kawo muku.

Tabbas Abnur entertainment sun Saba kawo manyan Shiri Wanda kunsan basa film na banza tin a baya suna film ne na gani na fada da Wanda sukeyi da manyan gidaje da Kuma manyan motoci da manyan Yan kannywood.

Hakan ma yanzu sunzo muku da Shirin MANYAN MATA Hausa series shiri ne me dogon zango Wanda zai zo muku da yanwasa kamar haka.

Hadiza Aliyu Gabon, Alisha Tsamiya, momee gombe, Aisha humaira, Jamila nagudu, Maryam yahaya, Aisha najamu (izzar so), Halima atete, Fati washa, shu’uma da dai sauran su.

Tabbas Koda ganin wan Nan manyan Yan wasa da aka hada zamu Gane wan Nan Shiri na MANYAN MATA Hausa series me dogon zango Shiri ne Wanda zai kayatu sosai.

Yaushe rabonka da ganin an hada wadan Nan manyan Yan kannywood din acikin Wani film, bare ma gashi wan Nan Shiri ne dogon zango Wanda za’a Dade ana yinsa.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page