Life Style

Abinda ya hada fadan malam Ali da rayya na cikin Shirin kwana casa’in

Abinda ya hada fadan malam Ali da rayya na cikin Shirin kwana casa’in.

Kamar inda me sauraro be manta ba mun kawo muku Wani shot video da aka ga malam Ali na cikin Shirin kwana casa’in Yana ta zage zage, haka Nan Kuma ga Wani voice note a WhatsApp nasu inda suke ta zage zage.

Also read: Ankama Wani saurayi me lalata da mahakaciya kulum ance dole ya aure ta

GLO Free Unlimited Browser Latest 2022 – Glo Free Browsing

Amma Babu Wanda yasan dalilin da yasa suke ta wan Nan zage zagen.

Ga video Nan a kasa ???? don ganin abinda ya hada fadan malam Ali da rayya na cikin Shirin kwana casa’in.

Hakika ga dukkan alamu wan Nan bashine kadai abinda ya hada fadan malam Ali da rayya na cikin Shirin kwana casa’in ba akwai Wani abinda ya taba faruwa a tsakanin su Wanda shine yanzu ta Kara tada abin.

Amma ga inda malam Ali ya nuna beji dadin abinda sukayi ba don inda yake nunawa Wani hira da yayi da abokin sa lallai sunyi kuskure akan zage zagen da sukayi a tsakanin su har ya shiga social media haka kowa ya gani dukda dai lefinta ne.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page