Life Style

Zaman kotun hadiza Gabon yazo da sabon salo

Kamar inda muka sani a yanzu haka Wani matashi ya Maka hadiza Gabon a kotu abisa zargin taci mishi kudi Kuma taki yarda ta aure shi.

Ga video zaman kotun da abubuwan da lauyan hadiza Gabon yace suke nema ????

 

Masu Kara sun kawo shaidu, lauyan hadiza Gabon shi Kuma ya Ture yace Babu Wanda ya Isa.

Don haka ma kudin Bata suna suke son a biya su na kimanin kudi naira million 2 don an Bata mata suna.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page