Life Style

Innalillahi karatun Alqurani suke kunnawa suna rawa a TikTok

Innalillahi wanna ilaihi rajiun, karken duniya tana Kara nuna Alama karatun alkurani ake kunnawa ana rawa a TikTok.

Hazbunallah wallahi dole aita samun matsala Babu ranar warware wan Nan matsala a Nigeria dama duniya gaba daya.

Wasu la’anannu suke change a TikTok na rawa da karatun alkurani wan Nan Wani irin masifa ce.

Kalla video anan ????????

Kulla video a sama amma ancire saurin karatun Alqurani daga jikin rawan saboda yada barna Shima barna ne.

Allah ka ka kawo mana karken wan Nan bala’i da masifa, dukda anyi report na video ankulle account din Wanda ya Saka sautin na farko.

 

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page