Life Style

Gaskiyar magana akan Hotunan iskanci nafisa Abdullahi da suke yawo a social media

Nafisa Abdullahi scandal

Jarumar kannywood nafisa Abdullahi ta fusata akan wasu hotunan iskanci da sunan ta a kafafen sada zumunta.

Inda wasu daga cikin masoyanta suke ganin yarfe ne kawai akeso ayi ma jarumar, saboda abinda sukayi la’akari dashi tin bayan lokacin da jarumar nafisa Abdullahi tabar Shirin labarina.

Tin bayan tabar Shirin labarina Kuma tayi magana akan mutane su dena haihuwan yaran da ba zasu iya kulawa da rayuwan su ba, tin bayan Nan wan Nan hotuna na iskanci da sunan nafisa Abdullahi.

Wan Nan dalilin yasa wasu daga cikin masoyan jaruma na kannywood nafisa Abdullahi suke ganin wasu ne kawai suka kulla mata wan Nan sharrin.

Iskanci nafisa Abdullahi
Magana akan hoton nafisa Abdullahi

Ga abinda jarumar kannywood nafisa Abdullahi tace, ni ban damu da Wani hoto da yake yawo a social media ba don nasan bani bane Kuma in zaku duba Wani kaina kawai aka yanke aka dasa akan hoton, dayan Kuma ko kammani da ita bamuyi ba

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page