News

Wata budurwa ta kasa zaman aure saboda Hamisu Breaker

Wata budurwa ta kasa zaman aure an raba auren bayan sati Daya da kaita daki.

Abin mamaki baya karewa wata budurwa da aka daura ma aure be wuce sati Daya da daura auren ba,

tace dole sai mijinta ya saketa.

Also Read: Kalla video Maryam yahaya tana rawa gaban larabawa a Dubai suna manna mata kudi a jikinta

‘Yan Nigeria Kukan Dadi Sukuyi – Buhari

Anyi juyin duniya wannan amarya tace Babu Wanda ya Isa yasata zaman aure da wannan mijin,

don ita Bata son shi beyi mata ba.

Wannan amarya taki yarda da angonta ta bashi hadin kai,

duk lallabawa da ban Baki wan Nan mijin yayi amma Abu yaki yuwu wa.

Da aka matsa bincike sai amaryan tace itafa hamisu breaker take so,

Kuma shi zataje ta aura don haka dole sai wannan mijin da aka daura musu aure na sati Daya ya sake ta.

Abin mamakin hamisu breaker be Santa ba amma take Neman ta kashe auren ta na Sunna saboda shi.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page