Asalin Halayen Buhari Na Boye
Wane ne BUHARI?
Haza Buhari – (wannan shi ne buhari).
Abu Yusuf – (Baban Yusuf).
Aldaurayi- (dan daura)
Wa Ummatihi – (da al’ummarsa)
Ba’ada salatil Juma’a – (bayan sallah juma’a).
Buhari – (Shi Buhari)
wafi karamatihi – (a cikin karamominsa).
Adalun – (adaline)
wa Siddiqun – (mai gaskiyane ne)
Walakin- (sai dai),
Iza Haddasa Kazaba- (idan yayi zance Yana karya)
Misla zalika- (misalinshi Kamar Haka????)
-yace idan ya hau zai karya farashin dolar
-zai Samar da tsaro
-zai Gama da Boko Haram cikin wata 3 kacal!
Also Read:
- ‘Yan Nijeriya Kukan Dadi Suke Yi Inji Buhari
- PDP sued to ban Tinubu and Obi from contestingcontestingcontestingcontesting
Wa’iza Wa’ada akhlafa -(idan yayi alkwari ya Saba).
Misla zalika -(misalinshi Kamar Haka ????)
-yace idan ya hau zai rabawa mu matasa marasa aikin Yi N5000 duk wata
– yace yaran talaka zasuyi Jami’a kyauta amma yatarasu agida ya hanasu karatun Boko.
Wa’izan thumina kana (idan aka amince Masa yayi ha’inci) ya cuce talakawa ya bar talakawa cikin bala’in Yunwa da Kidnapper.