News

Shugaban kasa: zan koma noma da kiwo inna gama Mulki

President Muhammad buhari

Shugaban kasa: zan koma noma da kiwo inna gama Mulki

Me girma shugaban kasa Muhammad buhari yace Yana sauka daga kan kujerar sa ta shugabancin kasar Nan a shekara me zuwa ze koma gonarsa Dake daura don yin noma da kiwo.

Shugaba Muhammad buhari ya Fadi Hakan ne a Wani jawabi daya Yi a Katsina inda yake shaida ma mutane tabbas akwai tarin dukiya acikin noma don haka kar muyi wasa da ita.

Shugaba Muhammad buhari yace a yanzu haka na kosa da naga nabar office don na koma mahaifata ta daura domin naci gaba da noma da kiwo.

Shugaba Muhammad buhari yace don haka yasa gomnatin shi tayi kokari don temaka ma manoma ta hanya daban daban.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page