Life Style

Labarina: hankalin masoyan Shirin labarina ya tashi bayan Jin sanrwan aminu Saira

Labarina season 6 and 7

Malam aminu Saira shugaba Kuma jigo na Shirin film na labarina me dogon zango ya bayyana abinda ya hanasu ci gaba da nuna Shirin labarina a gidajen tv Dana YouTube channel nasu.

Jina Hakan ya tada hankalin wasu daga cikin masoyan wan Nan Shirin saboda kosawa da sukayi don ganin anci gaba da wan Nan Shirin.

Amma Kash wasu manyan dalilai sun Hana ta inda ake Saka ran Kila Nan da karshen wan Nan watan na July.

Malam aminu Saira ya Kara da cewa Muna bawa masoyan mu hakuri akan abubuwan da suka faru Hakan ya faru ne Ba’a son ran mu ba, amma ku Kara hakuri.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page