News

Kuje prison: Ankama manyan police biyu acikin harin Kuje prison

Two police officers in kuje prison attack

Jamian sirri sun samu nasaran kama wasu manyan jami’an yansanda Wanda aka same su dayin waya da Yan taadan da suka tsere daga gidan yarin kuje prison Abuja.

Dibarun da yantaada sukayi anfani dasu wajen shiga gidan yarin kuje 

Daga majiya me karfin Hakan ya faru ne bayan guduwan da bursunonin sukayi sai aka samu wan Nan rahoton Wayan inda ya tada hankalin mutane da yawa, Wanda Ba’a San Kuma me zai iya faruwa Nan gaba ba.

A yanzu haka dai jamian yansanda da aka kama suna Nan a tsare ana Kara samun bayani a wajen su don gudun Kara samun wata matsalar da Kuma inda za’a magance Wanda ta faru na kuje prison.

Ga kadan daga abinda shugaban kasa Muhammad buhari yace bayan afkuwan abin a gidan yarin kuje prison.

Sashin tattara bayanan sirri sun bani kunya matuka Kuma banji dadin Hakan ba, Ta ya yan ta’adda zasu shirya Kai wan Nan babban hari, har su samu makamai, su farmaki wurin da yake da tsaro na gaske saboda irin mutanen da ake ajiye wa a wajen kuma su gama su tafi ba tare da wata matsala ba, duk masu tsaron gidan suna Ina har Hakan ta faru? ” Bursuna nawa ne ke cikin gidan Yarin? Mutum nawa gidan Yarin yake iya ɗauka gaba daya? Jami’ai na tsaro nawa ne ke kan aiki lokacin Kuma wasu iri ne? Kuma Wani irin makamai suke rike dasu? Shin Kamarar CCTV Bata aiki ne da Ba’a ga zuwan su ba? Mene ya Hana aiyi saurin sanarwa domin kawo agaji daga wasu jamian tsaron na gaggwa? 

Ankama manyan police biyu acikin harin Kuje prison
Ankama manyan police biyu acikin harin Kuje prison

Wan Nan shine jawabin da shugaban kasa Muhammad buhari yayi a lokacin da yakai ziyara gidan yarin kuje prison bayan faruwan abin.

Idan me karatu be manta ba shima ankai hari a tawagar shugaban kasa a garin Katsina, inda Hakan ya girgiza mutanen Nigeria gaba daya ta inda suke kallon in har za’a kaiwa tawagar shugaban kasa hari Babu Wani Wanda ya tsira kenan.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page