News

Kuje prison: Hanyar da akabi kafin a shiga gidan yarin kuje

Iswaf Kuje prison bomb blast

Kuje prison: Daga majiya me karfi na jamian tsaron Nigeria sun nuna cewa awanni 24 kafin Kai harin Kuje prison Abuja an dauke daukkanin sojan da suke zagaye da gidan yarin.

Mazauna yankin Suma sun tabbatar da Hakan, inda sukace Suma Hakan ya Basu mamaki don abune Wanda Basu Saba gani ba a kwashe sojan da suke wajen gaba dayan su Kuma Ba’a kawo wasu ba.

Awanni 24 bayan Hakan kawai sai aka fara Jin harbe harbe da Karan abubuwa fashewa kala-kala Hakan yasa duk Wani Wanda yake wajen yayi kokarin barin wajen don ya tsira da ranahi.

A haka Nan wan Nan yantaada suka samu nasaran fasa wan Nan gidan yarin suka Diba Yan uwansu a manyan motaoci suka gudu dasu yanda kawo yanzu Ba’a San inda suke ba.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page